iqna

IQNA

Tehran (IQNA) A jiya ne aka gudanar da bikin yaye dalibai maza 393 a masallacin Arnavut Koy da ke birnin Istanbul na kasar Turkiya a cikin kwas din haddar kur’ani mai tsarki, wanda aka gudanar a daidai lokacin da shirin koyar da haddar kur’ani mai tsarki da tafsiri a wannan kasa.
Lambar Labari: 3487376    Ranar Watsawa : 2022/06/03

Tehran (IQNA) ayyukan bankin musulunci na samun gagarumin ci gaba da bunkasa a kasar Uganda.
Lambar Labari: 3486943    Ranar Watsawa : 2022/02/13

Tehran (IQNA) Firayi ministan Habasha Abiy Ahmed ya zargi kawancen 'yan tawayen da kokarin mayar da Habasha tamkar kasar Libya da Syria
Lambar Labari: 3486510    Ranar Watsawa : 2021/11/03